HADIN ALLAH Page 1-5
.
Na Shamsiya Salis(Auntyn Abul) .
Bismillahir rahmanirrahim Sanye take da wata kodaddiyar atamfa koriya xanin ta kasa arage yake an dinke da zare da allura,ga tiren tallar gyada akai tana ta faman taunar cingam, a haka har ta karasa dai dai wasu yammata saan nun ta, ajiye tiran gyadar tayi gefe tare da janyo takalminta Dan ta kara daure shi da leda, Dan taga ledar ta fara kwancewa, ba Wanda ta kula a cikin wanda ta tadda a wajan ba ta fi minti biyarba gyadar ta tafara karewa sosai mutane suke san gyadar ta, duk da kasancewar ta bata da tsafta hakan baya hana mutane siyan kayanta, musamman gyada da suka san ba ita take soyawa ba kuma a bawo take sannan a leda A hankali take magana wanda in ba kana kusa da ita ba baza ka taba jin me take cewa, mutum sai bakin jini tinda kika zo naga alama ko Biyar baki ba wlh in nice mai gyadar bazan kara samiki ba, a fusace yarinyar da take kusa da ita wuyan ta ta shakuma suka fara dambe, mutanan wajan ne suka taso da gudu dan su rabasu, " ke asabe me ta miki kawai dan neman masifa ki shakumi wuyan ta, wani dattijo ta ya rike hannun ta ke tambayqr ta, Wlh tsokanata take yi" Babu wani nan tin da NUR tazo wajan nan babu wanda ta kula taya zakice ta tsokaneki, wata yarinya dake talla a gefe ta fda, duk yadda asabe taso su fahimta suka ki fahimta amma suka ki fahimta saima rashin gaskiya da suke bata, suna hada ido da Nur tai mata gwalo, sannan ta cigaba da matsar kwallah, Cikin fushi asabe ta dau farantin gyadar ta tai gaba, bayan ta saida gyadar ta dau farantin ta tai hanyar gida Garin panisau gari ne mai rahama, ga kuma gonaki, sosai jamaar garin ke da sannar su Allah kuma ya azurta garin da mahauta, duk inda kika zaga zakiga ana saana, musamman wajan kofa sannan kuma da fada duk wuraran sanaa ne, kuma a wajan yammata garin ke zama dan saida abinci ko kuma wata sanaa tasu ta hannu, Mutanan panisau akwai zuciyar neman na kansu ko yaro karami ne zaka gansa da sanaarsa, sosai garin yake da niima Tana tafe tana waka har ta karasa gdan su, ko sallama Nur ba tayi ba ta shigo gda direct kitchen ta nufa wata roba ta dakko zama tayi a kasa ta fara cin abinci a nutse kadan taci abinci ta maida kwanon kitchen ta goge hannun da taci abinci dashi akanta, sannan ta shiga cikin dakin su Ku kasance da mu dan jin abinda labarin ya kunsa Read More

0 comments:
Post a Comment